22 Maris 2025 - 11:29
Source: Quds
Bidiyon Zanga-Zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinu A Marokko

Bidiyon Zanga-Zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinu A Marokko

Kamfanin dillancin labaran Al-Qudus ya habarto cewa, an gudanar da gagarumar zanga-zanga a birnin Marrakech na kasar Maroko, domin nuna goyon baya ga al’ummar Palastinu da kuma yin Allah wadai da laifukan ta'addanci da haramtacciyar kasar Isra’ila ke aikatawa a zirin Gaza.

Your Comment

You are replying to: .
captcha