-
Sheikh Ibrahim Alzakzaky {H}: Mutum Ya Tsaya Ƙyam Tsakani Da Allah, Ƙyam Saboda Allah, Ko Me Zai Faru Ya Faru.
Jagora ya gana da ba'adin 'yan uwa a Asabar 9 ga Almuharram 1447 a gidansa da ke Abuja, a munasabar juyayin Shahadar Abi Abdullahil Husain (AS).
-
Katsina Najeriya: An Gudanar Da Muzaharar Ashura + Hotuna
Da misalin ƙarfe 4:00pm na yammacin yau Lahadi 10 ga watan Muharrama, 1447 dai-dai da 06/07/2025 ne ’yan’uwa musulmi almajiran Sayyid Zakzaky (H) na Da’irar Katsina suka fito ƙwai da kwarkwata domin bin sahun muminai na faɗin duniya mabiya mazhabar Ahlulbaiti (S) wajan nuna alhini da juyayi na kisan jikan Annabi Muhamamd, Imamul Husain (A.S).
-
Rahoto Cikin Hotuna| Na Gudanar Da Tarukan Juyayin Ashura A Masallaci Imam Jawad As + Bidiyo
Rahoto Cikin Hotuna| Na Gudanar Da Tarukan Juyayin Ashura A Masallaci Imam Jawad As + Bidiyo
-
A'shura-Tanzaniya
Ilimantarwa Akan Waki'ar A'shura Da Duk Wani Lamari Na Tarihin Musulunci Shi Ne Kiyaye Gaskiya Da Adalci A Tarihi.
Muna karanta abubuwan da suka faru a tarihin Musulunci domin mu ilmanta daga garesu bayan mun karantu da ilmantu sai mu yi dogaro da Adalci mu Fadi Gaskiyar Tarihi kamar yadda aka rubuta a Ingantattun Madogaran Shi'a da Sunna.
-
Rahoto Cikin Hotuna| Na Gudanar Da Tarukan Juyayin Ashura A Gidajen Maraja'ai A Birnin Qum
Rahoto Cikin Hotuna| Na Gudanar Da Tarukan Juyayin Ashura A Gidajen Maraja'ai A Birnin Qum
-
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makokin Husaini A Tabriz A Ranar Tasu'a
An gudanar da taron makoki da maukibobi na tawagogin masu juyayin Imam Husaini a ranar Tasu'a bisa halartar mutane muminai da limamin Juma'a na Tabriz Hujjatal Islam Mutahhari Asl daga dandalin Saat har zuwa Musallayi Imam Khumaini (RA) a birnin Tabriz.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Gargajiya Na Bakhtiari A Husainiyyar na Haramin Razawi
Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Gargajiya Na Bakhtiari A Husainiyyar na Haramin Razawi
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tarukan Muharram Da Ashura Suna Ci Gaba Da Gudana A Cibiyar Musulunci Ta S.D.O Tanzania
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tarukan Muharram Da Ashura Suna Ci Gaba Da Gudana A Cibiyar Musulunci Ta S.D.O Tanzania
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Maukibin Juyayin Imam Husaini Asa Daren Biyu Ga Watan Muharram A Birnin Tabriz
Rahoto Cikin Hotuna | Na Maukibin Juyayin Imam Husaini Asa Daren Biyu Ga Watan Muharram A Birnin Tabriz
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makokin Rana Ta 2 Ga Muharram, Kargil, Indiya
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makokin Rana Ta 2 Ga Muharram, Kargil, Indiya
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Dora Tutar Makokin Imam Husain Asa A Hubbaren Imam Ridha As Mashhad
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Dora Tutar Makokin Imam Husain Asa A Hubbaren Imam Ridha As Mashhad
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Farfajiyar Da Ke Tsakanin Harmainta Cika Da Daruruwan Masu Makoki.
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Farfajiyar Da Ke Tsakanin Harmainta Cika Da Daruruwan Masu Makoki.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Jana'izar Shahid Rabbani Da Mohaqiq A Behesht Zahra, Tehran
Rahoto Cikin Hotuna | Jana'izar Shahid Rabbani Da Mohaqiq A Behesht Zahra, Tehran
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Makoki A Daren Uku Ga Watan Muharram A Hubbaren Sayyid Alauddin Hussein (AS)
Rahoto Cikin Hotuna | Na Makoki A Daren Uku Ga Watan Muharram A Hubbaren Sayyid Alauddin Hussein (AS)
-
Rahoto Cikin Hotuna | Jana'izar Shahid Amir Ali Hajizadeh Da Shahidai Mahmoud Bagheri A Behesht Zahra (S) A Tehran
Rahoto Cikin Hotuna | Jana'izar Shahid Amir Ali Hajizadeh Da Shahidai Mahmoud Bagheri A Behesht Zahra (S) A Tehran
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Gudanar Da Zaman Makokin Kwanaki Goma Na Farkon Watan Muharram Da Hai’at Kaful-Abbas Suke Gabatarwa A Birnin Qum
Rahoto Cikin Hotuna | Na gudanar da zaman makokin kwanaki goma na farkon watan Muharram da Hai’at Kaful-Abbas suke gabatarwa A birnin Qum
-
Labarai Cikin Hotuna Na Hotunan ‘Yan Sandan Da Sukai Shahada A Harin Isra’ila Ga Iran
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: bayan hare-haren ta’addancin Isra’ila ga kasar Iran an samu shahidai da dayawa wanda daga cikinsu akwai gungun jami’an yan sandar kasar nna wasu hotuna ne wadanda su kai shahada.
-
Yadda Aka Kafe Hotunan Kwamandojin IRGC Da Su Kai Shahada A Babban Dandalin Tehran
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: bayan hare-haren ta’addancin Isra’ila ga hurumin kasar Iran wasu gungun na manyan shugabannin da kwamandojin dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran sun yi shahada wanda biyan bayan hakan aka karkafe fastocinsu a azagayen babban dandalin birnin Tehran hotunan sun hada da shugaban dukkan dakaraun IRGC Birgideya Ghulam Ali Rashid Kwamanda Amir Ali Haj Zadeh kwamanda Muhammad Bakiri.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Hallarar Daliban Makarantar Hauzar Qum Domin Yin Allah Wadai Da Hare-Haren Isra’ila A Kan Iran
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: a yau talata 17 ga watan yuni daliban makarantar hauza na birnin Qum sun hallara a makarantar faiziyyah domin yin Allah wadai da hare-haren da sojojin yahudawan sahyoniya suke kaiwa kan musulmin kasar Iran. Ayatullah Muhsin Araki wakilin al'ummar cibiyar lardin a majalisar kwararrun Jagoran ya gabatar da jawabi a wajen taron
-
Isra'ila: Ta Kai Hare-Hare Ta Sama A Iran Sama Da Ke 250 Zuwa Yanzu.
An Tabbatar Da Shahadar Kwamandojin IRGC Da Manyan Masana Nukiliyar Iran + Hotuna
Gwamnatin Isra'ila shahadantar da masana kimiyyar nukiliyar Iran da kuma Janar Salami IRGC da Janar Gholam Ali Rashid, kwamandan cibiyar Khatam al-Anbiya (AS) da ke babbar cibiyar sun yi shahada a harin da gwamnatin Sahayoniya ta kai.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Ziyarar Wurare Masu Tsarki Na Madina
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Baiti (AS) – ABNA - ya habarta cewa: bayan kammala aikin Hajji a birnin Makkah, da kaiwa ga matsayin mahajjaci, musulmi na tafiya zuwa wurin ibadarsu na biyu a kasar wahayi wato Madina, kuma baya ga ibada, suna ziyartar wurare masu tsarki da wuraren da wannan birni yake. Daga cikin wuraren da mahajjata ke ziyartarsu akwai wuraren da suka shafi yakin Uhudu da Khandaq, da masallatan Quba da Qiblatain.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron "Ahlul Baiti (AS), Adalci da Mutuncin Dan Adam" a Babban Birnin Ƙasar Ghana
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlulbaiti AS - ABNA - ya kayi rahoton cewa: an gudanar da taro mai taken “Ahlul Baiti (AS) da adalci da mutuncin dan Adam” tare da halartar babban sakataren majalisar Ahlulbaiti AS ta duniya Ayatullah Reza Ramezani a birnin Accra babban birnin kasar Ghana. Ayatullah Ramezani ya yi tattaki zuwa wannan kasa ta yammacin Afirka bisa gayyatar da malaman addini daga Ghana suka yi masa.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Bude Ofishin Kamfanin Dillancin Labarai na ABNA A Ghana
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlulbaiti AS - ABNA - ya habarta cewa: an bude ofishin kamfanin dillancin labarai na ABNA a kasar Ghana tare da halartar babban sakataren Majalisar Ahlulbaiti AS ta duniya Ayatullah Reza Ramezani da kuma Hassan Sadraei Aref babban Manajan Daraktan Kamfanin Dillancin Labarai na ABNA. Ayatullah Ramezani ya yi tattaki zuwa wannan kasa ta yammacin Afirka tare da wata tawaga bisa gayyatar malaman addini daga Ghana.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Mu'utamar Ittahadush Shu'ura'i Harka Islamiya Najeriya
Ranar Talata 15 ga watan Zulqa’ada 1446 (13/5/2025) Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin rufe Mu’utamar da Mawakan Ittihadush Shu’ara’I Harkatil Islamiyyah suka shirya a Abuja.
-
Rahoto Cikin Hotuna| Na Taron Dora Rawani Ga Daliban Makarantar Hauza Na Qum Da Ayatullah Makarem Shirazi Ya Jagoranta
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya kwo maku rahoton cewa: an gudanar da bikin sanya rawani ga wasu daliban makarantar hauza na Qum bisa munasabar maulidin Imam Rida (AS) bisa jagorancin Ayatullahi Makarem Shirazi a gidan wannan marji’in mabiya mazhabar shi'a a birnin Qum.
-
Rahoto Cikin Hotuna| Babban Taron Maulidin Imam Ridha (AS) A Mashhad
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya kwo maku rahoton cewa: an gudanar da gagarumin bikin mauludin Imam Ridha (AS) tare da halartar dinbin maziyarta da makwaftan hubbaren Razawi da ke kan titin Imam Riza (AS) a birnin Mashhad.
-
Rahoton Cikin Hotuna / Gidan Tarihi Na Imam Ali (AS) Da Ke Qum
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Bayt As – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: a kwanan baya ne aka gina gidan tarihin Imam Ali (AS) a birnin Qum mai alfarma. Yana kunshe da kayan tarihi masu kima na tsoffin makamai, kamar takubba da bindigun gida, zane-zane na fasaha, kayan ado, zane-zane na Musulunci masu ban mamaki, da sauran dadaddun rubuce-rubucen littafin Allah Madaukakin Sarki da sauransu.
-
Labarai Cikin Hotona | Yadda Mazauna Tulkarm Su Kai Gudun Hijira Biyo Bayan Gargadin Sojojin Sahayoniya
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya habarta cewa: dakarun gwamnatin sahyoniyawan sun ci gaba da kai hare-hare kan birnin Tulkarm da sansanonin sa na tsawon watanni kusan uku a ci gaba da fafatawa a fili tare da kaddamar da hare-hare da gargadin ruguza gidajen Palastinawa. A cikin sa'o'i 24 da suka gabata 'yan mamaya na yahudawan sahyuniya sun ba da umarnin rusa gidaje da gine-gine 106 na Palasdinawa a sansanonin 'yan gudun hijira na Tulkarm da Nur Shams.
-
Hotuna | Taron Ƙasa Da Ƙasa Karo Na 3 Na Masu Ayyukan Yaɗa Labaran Ahlulbaiti (AS) Tare Da Halartar Masu Fafutukar Yada Labarai Na Nahiyar Afrika - 3
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya habarta cewa: a safiyar yau ne aka gudanar da taron kasa da kasa karo na uku na "masu yaɗa labaran Ahlulbaiti (AS)" bisa munasabar kwanaki goma na karama tare da halartar masu fafutuka da masana daga Iran da nahiyar Afirka tare da ɗaukar nauyin kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti (AS) - ABNA, a zauren majalissar Ahlul-bayt (AS).