5 Yuli 2025 - 18:29
Source: ABNA24

Kamfanin Dillancin Labaran kasa da kasa na Ahlul Baiti (A.S.) - ABNA – ya kawo rahoton cewa: a yammacin jiya Juma'a 05 ga watan Yuli ne aka gudanar da wani gagarumin taron 'yan gudun hijirar kasar Afganistan da ke zaune a birnin Qum inda suka tuna da shahidan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a masallacin Baqiyatullah (Aj) da ke yankin Shahr-e Qaim a birnin Qum.

Your Comment

You are replying to: .
captcha