Rahoto Cikin Hotuna | Na Makoki A Daren Uku Ga Watan Muharram A Hubbaren Sayyid Alauddin Hussein (AS)

30 Yuni 2025 - 08:54
Source: ABNA24

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul bayt As ABNA ya baya da rahoton cewa: An gudanar da zaman makoki na daren uku ga watan Muharram a hubbaren Sayyid Alauddin Hussein (AS) tare da yin juyayin Shugaban Shahidai.  

Your Comment

You are replying to: .
captcha