Rahoto Cikin Hotuna| Na Gudanar Da Tarukan Juyayin Ashura A Gidajen Maraja'ai A Birnin Qum
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul Baity (As) -Abna- ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da zaman makokin Ashurar Imam Husaini As a gidajen manyan maraja'ai Makarem Shirazi da Subhani da Nouri Hamedani da ke birnin, tare da halartar bangarori daban-daban na mutanen Qum.
Hoto: Hamid Abedi
Your Comment