Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Farfajiyar Da Ke Tsakanin Harmainta Cika Da Daruruwan Masu Makoki.
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul bayt As ABNA ya baya da rahoton cewa: Farfajiyar da ke tsakanin haramin Imam Husain da Sayyid Abbas ta cika da daruruwan maukibobin masu jajen shahadar Imam Husain As. Taron Karbala ya hada zukata da tutoci.
Your Comment