Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya kwo maku rahoton cewa: an gudanar da bikin sanya rawani ga wasu daliban makarantar hauza na Qum bisa munasabar maulidin Imam Rida (AS) bisa jagorancin Ayatullahi Makarem Shirazi a gidan wannan marji’in mabiya mazhabar shi'a a birnin Qum.
Your Comment