An gudanar da taron makoki da maukibobi na tawagogin masu juyayin Imam Husaini a ranar Tasu'a bisa halartar mutane muminai da limamin Juma'a na Tabriz Hujjatal Islam Mutahhari Asl daga dandalin Saat har zuwa Musallayi Imam Khumaini (RA) a birnin Tabriz.
Kamfanin Dillancin Labaran kasa da kasa na Ahlul Baiti (A.S.) - ABNA – ya kawo rahoton cewa: A Yau ce ranar Tasu’ar Imam Husaini, Inda aka bayyana shakuwa da soyayya da sadaukarwar da mutane suke da shi ga shugaban shahidai Imam Husaini (A.S) da Abbas (A.S.) akan titunan birnin Tabriz.
Hoto: Masoud Sepehrinia
Your Comment