Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: a yau talata 17 ga watan yuni daliban makarantar hauza na birnin Qum sun hallara a makarantar faiziyyah domin yin Allah wadai da hare-haren da sojojin yahudawan sahyoniya suke kaiwa kan musulmin kasar Iran. Ayatullah Muhsin Araki wakilin al'ummar cibiyar lardin a majalisar kwararrun Jagoran ya gabatar da jawabi a wajen taron

17 Yuni 2025 - 16:19
Source: ABNA24

Your Comment

You are replying to: .
captcha