Rahoto Cikin Hotuna | Jana'izar Shahid Amir Ali Hajizadeh Da Shahidai Mahmoud Bagheri A Behesht Zahra (S) A Tehran

30 Yuni 2025 - 08:43
Source: ABNA24

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul bayt As ABNA ya baya da rahoton cewa: an gudanar da jana'izar shahidai Major General Amir Ali Hajizadeh, kwamandan rundunar sojin sama ta rundunar kare juyin juya halin musulunci ta Iran da Manjo Janar Mahmoud Bagheri da misalin karfe 8:00 na safe a ranar Lahadi 29 ga watan Yulin shekara ta 20254 a fili na 50 na Behesht Zahra (Tehran).

Hoto: Zahra Amir Ahmadi

Your Comment

You are replying to: .
captcha