Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Baiti (AS) – ABNA - ya habarta cewa: bayan kammala aikin Hajji a birnin Makkah, da kaiwa ga matsayin mahajjaci, musulmi na tafiya zuwa wurin ibadarsu na biyu a kasar wahayi wato Madina, kuma baya ga ibada, suna ziyartar wurare masu tsarki da wuraren da wannan birni yake. Daga cikin wuraren da mahajjata ke ziyartarsu akwai wuraren da suka shafi yakin Uhudu da Khandaq, da masallatan Quba da Qiblatain.

12 Yuni 2025 - 23:29
Source: ABNA24

Your Comment

You are replying to: .
captcha