Rahoto Cikin Hotuna | Na Maukibin Juyayin Imam Husaini  Asa Daren Biyu Ga Watan Muharram A Birnin Tabriz

30 Yuni 2025 - 09:42
Source: ABNA24

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul bayt As ABNA ya baya da rahoton cewa: a daren na biyu na watan Muharram an gudanar da taron juyayin Imam Husaini a yankin Qaramalak da ke garin Tabriz a arewa maso yammacin jamhuriyar musulunci ta Iran. Maukibin dai ta shahara da daukar sanduna a hannaye, alamar takubba, da kuma fitowa domin daukar fansar jinin Imam Husaini (a.s).

Your Comment

You are replying to: .
captcha