Rahoto Cikin Hotuna | Na Tarukan Muharram Da Ashura Suna Ci Gaba Da Gudana A Cibiyar Musulunci Ta S.D.O Tanzania
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul bayt As ABNA ya baya da rahoton cewa: ana gudanar da tarukan jajen Ashura a birnin Bukoba a cibiyar Musulunci ta S.D.O, wadanda suka hada da: Nshambya Center - Birnin Bukoba, Kemondo, Katobago, Muleba, da dai sauransu. Wadannan Majalisun suna ci gaba da gudana har zuwa kwanaki 12 na watan Muharram domin raya yunkurin Imam Husaini (a.s) na tarihi. Sayyidina Husaini (as) shi ne ya haifar da juyin juya hali mai girma wanda yake ci gaba da samun 'ya'ya har yau.
Your Comment