-
Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Zaman Makokin Shahadar Sayyida Ruqiyyah (A.S) A Masallacin Kufa
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya kawo maku rahoton cewa:, an gudanar da zaman makoki na daren shahadar Sayyida Ruqayyah a masallacin Kufa da ke Iraki, tare da halartar dimbin mabiya mazhabar Ahlul Baiti (a.s).
-
Mummunan Harin Kare Dangin Da Yahudawan Sahyoniya Suka Aikata A Gaza A Yau; Sama Da Mutane 100 Ne Suka Yi Shahada + Hotuna
Dakarun gwamnatin sahyoniyawan sun sake yin wani aika-aikar ta’addanci a Gaza a safiyar yau Asabar, inda mutane da dama kusan 150 suka yi shahada tare da jikkatar wasu.
-
Rahoton Taron Tunawa Da Ranar 'Yan Jarida A Kamfanin Dillancin Labarai Na Ahlul-Baiti (AS) - Abna + Hotuna Da Bidiyo
An gudanar da taron shekara-shekara na abokan aikin kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) - ABNA – tare da halartar Ayatullah "Ramazani", babban sakataren majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta Duniya.
-
Rahoto Cikin Hotuna Taron Karrama 'Yan Jaridun Kamfanin Dillancin Labarai Na ABNA Tare Da Halartar Babban Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya - 2
A cikin wannan bikin, an buɗe tare da baje kolin littafin Mai taken: samfurin Amintacciyar Rayuwa a cikin yaren Swahili.
-
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA –
Rahoto Cikin Hotuna Taron Karrama 'Yan Jaridun Kamfanin Dillancin Labarai Na ABNA Tare Da Halartar Babban Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya - 1
An gudanar da biki da shagulgulan girmama ‘yan jarida a taron shekara shekara na abokan aikin kamfanin dillancin labaran Ahlul-baiti (a.s.) - ABNA - wanda ya kasance a ranar Laraba 06 ga Agusta, 2024 tare da halartar Ayatullah Ridha Ramizani, babban sakataren majalisar Ahlul-Baiti (a.s.) ta duniya a zauren taron wannan majalissar da ke birnin Qum. A cikin wannan bikin, ayi nuni na littafin Mai taken: samfurin Amintacciyar Rayuwa a cikin yaren Swahili. Hoto: Hadi Cheharghani
-
Iyalan Marigayi Sheikh Adamu Tsoho Jos Sun Ziiyarci Sheikh Ibraheem Zakzaky + Hotuna
Kamfanin Dillancin Labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) - ABNA- ya na mika ta'aziyyarsa ga iyalai da makaranta na Mujahidin Malami mai Hakuri mai bada tarbiyya da karatu Sheikh Adamu Tsoho Jos babban jigon a tafiyar harka Islamiyya da Jagoranta Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Hf.
-
An Yi Jana'izar Gawar Shahid Milad Bedi
Jami'in tsaron da ke kare harami shahid Milad Bedi daya daga cikin mashawartan sojojin Iran a kasashen Siriya da Lebanon ya yi shahada a safiyar yau A ranar 03 ga watan Agustan shekara ta 2024 ne aka yi jana'izarsa a bisa halartar dimbin jama'a da sojoji da jami'an gwamnati a birnin Tehran daga babbar titin Afsarieh zuwa farkon titin Kalhor.
-
Hare-haren Ta'addancin Sojojin Yahudawan Sahyoniya A Khan Yunis
Kamfanin Dillancin Labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) - ABNA- ya habarta maku cewa: sojojin yahudawan sahyuniya na ci gaba da kai munanan hare-haren kan birnin Khan Yunus da ke kudancin zirin Gaza, kuma mutane da dama da suka hada da yara da mata sun mutu wasu kuma sun jikkata.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Jana'izar Babban Kwamandan Kungiyar Hizbullah Ta Kasar Labanon A Dhahiyat Junub Birnin Beirut
An gudanar da jana’izar shahid Fu’ad Shukri da ake yi wa lakabi da “Sayyid Mohsen” babban kwamandan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon bayan jawabin Hujjatul-Islam Wa Muslimin, "Sayyid Hasan Nasrallah", babban sakataren wannan yunkuri,
-
An Sanyawa Jarirai 17 Sunan "Ismail" A Misrata, Libya
Majiyoyin yada labarai sun sanar da cewa, a birnin Misrata na kasar Libya, an sanya wa yara 17 suna "Ismail" domin tunawa da shahidi Ismail Haniyah, shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas.
-
Rahoto Cikin Hotunan| Na Hotunan Shahid Ismail Haniyyah Tarea Da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Da wannan munsabar ne kafar yada labarai ta KHAMENEI.IR ta fitar da hotunan ganawar da wannan shahidi na Falasdinu wanda ya yi da jagoran juyin juya halin Musulunci.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Gudanar Da Taron Tunawa Da Waki'ar Qudus 2014
An gudanar taron tunawa da Waki'ar Qudus 2014 a Abuja Najeriya wanda jagora Sheikh Ibrahim Zakzaky (H), yayi jawabi a wajan taron tunawa da waqi'ar Qudus ta shekarar 2014, a Abuja. 21/Moharram/1446 27/07/2024
-
Rahoto Cikin Hotuna| Na Gudanar Da Zaman Juyayi A Daren 18 Ga Watan Muharram A Kauyen Karzakan Na Kasar Bahrain
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Husain (AS) a daren ranar 18 ga watan Muharram tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi'a a Husainiyyar Karzikan" da ke kauyen Karzkan na kasar Bahrain.
-
Labarai Cikin Hotuna| Na Gudanar Da Zaman Juyayin Imam Husaini As A Na Ranekun Goma Na Biyu Na Watan Muharram A Birnin Beirut
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya habarta maku cewa: a kowane dare ana ci gaba da gudanar da zaman makokin Imam Husaini a cikin kwanaki goma na biyu na watan Muharram tare da halartar mabiya mazhabar shi'a a Hussainiyar "Sayyidah Dau’a” a birnin Beirut babban birnin kasar Lebanon.
-
Labarai Cikin Hotuna| Na Gudanar Da Zaman Juyayin Imam Husaini As A Na Ranekun Goma Na Biyu Na Watan Muharram A Haramin Imamain Askaraiin (AS).
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya habarta maku cewa: a kowane dare ana gudanar da zaman makokin Imam Husain (A.S) a cikin kwanaki goma na biyu na watan Muharram tare da halartar masoya da mabiya Ahlulbaiti As a cikin Haramin Imamain Askarain (A.S.) a birnin Samarra.
-
Labarai Cikin Hotuna| Na Gudanar Da Zaman Juyayin Imam Husaini As A Al-Mazra’a Kauyen 'Yan Shi'a Da Ke Kasar Siriya
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya habarta maku cewa: an gudanar da zaman makoki da juyayin shahadar Imam Husaini (a.s) a cikin raneku goma na farkon watan Muharram tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi'a a Kauyen 'yan shi'a na "Al-Mazara" da ke yammacin lardin Homs na kasar Siriya.
-
Yadda Tattakin Juyayin Shahadar Imam Husaini As Na Malaman Makarantun Shi'a A Tanzaniya Ya Gudana + Hotuna Da Bidiyo
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: a ranar sha hudu ga watan Muharram ne aka gudanar da jerin gwano na juyayin shahadar Imam Husaini As wanda malamai da daliban makarantun shi'a na kasar Tanzania suka gabatar domin yin juyayin shahadar Sayyidina Aba Abdullah Husain (A.S) da kuma goyon bayan yaran Gaza.
-
Rahoto Cikin Hotuna| Na Gudanar Da Muzaharar Juyayin Shahadar Imam Hussain (AS) A Titunan Babban Birnin Kasar Uganda
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da jerin gwano na juyayin shahadar Imam Hussain (a.s.) a titunan Kampala babban birnin kasar Uganda tare halartar da dimbin mabiya addinin muslunci na mazhabar Ahlul Baiti (a.s.).
-
Rahoto Cikin Hotuna| NA Gudanar Da Zaman Makoki A Daren Na Biyu Na Watan Muharram A Jihar Michigan Ta Kasar Amurka
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da zaman makoki a daren na biyu ga watan Muharram tare da halartar dimbin masoya Ahlul-baiti tsarkaka a Cibiyar Musulunci ta Amurka da ke birnin "Dearborn" a jihar "Michigan" a kasar Amurka.
-
Labarai Cikin Hotuna| An Gudanar Da Zaman Makokin Shahadar Imam Sajjad (AS) A Cibiyar Musulunci Ta Birnin Moscow
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Sajjad (AS) da kuma makokin dare na uku na shahadar Imam Hussain (AS) a cibiyar muslunci ta birnin Moscow fadar mulkin kasar Rasha.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Hotunan Rufe Taron Ashura A Abuja
Kamfanin Dillancin Labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) - ABNA- ya habarta maku cewa, an gudanar taron rufe Ashura da ya gudana ranar Talata 10 ga Almuharram 1446 (16/7/2024) a Abuja bisa jagoranci Jagora Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Hp. Hotuna: Cibiyar Wallafa Ashura2024
-
Labarai Cikin Hotuna| Na Taron makokin daren Tasu’a a Logar, Afghanistan
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: a daren Tasu'a tawagogin makoki na mabiya mazhabar Shi'a a birnin Khushi na lardin Logar na kasar Afganistan sun bugi kirji tare da bayyana sadaukarwarsu ga Sayyidush-Shuhada As.
-
Rahoto Cikin Hotuna| Na Baja Koli Mai Taken "Daga Madina Zuwa Karbala" A Birnin Tabriz
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da nunin baje kolin mai taken "Daga Madina zuwa Karbala" wanda wannan Nuni yana bayar da labarin lokacin Azuhur din ranar Ashura an yi wanna nuni ne a dajin Baghshamal da dandalin Imam Husaini (A.S) da kuma masallacin Kabud mai tarihi a birnin Tabriz. Hoto: Mas’ud Sepeharinia
-
Rahoto Cikin Hotuna| Na Halartar Tsaffin Mayakan Hizbullah Na Kasar Labanon A Cikin Makokin Daren Sayyid Abbas (AS).
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: gungu na mayakan kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon sun halarci zaman makokin Sayyid Abbas As a zauren majalisar Sayyidish-Shuhada As da ke birnin Beirut, babban birnin kasar Lebanon.
-
Rahoto Cikin Hotuna|'Yan Shi'ar Eghdir Na Turkiyya Sun Gudanar Da Zaman Makokin A Watan Muharram
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da tarukan juyayin shahadar Imam Husain (a.s) a cikin watan Muharram tare da halartar mabiya mazhabar Ahlul Baiti (a.s.) a sassa daban daban na birnin Eghdir dake gabashin kasar Turkiyya.
-
Labarai Cikin Hotuna| An Gudanar Da Zaman Makokin Imam Husaini As Na 'Yan Shi'a Mata Na Iraqi A Gabashin Birnin Mausul
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - Abna ya bayar da rahoton cewa: cibiyar al'adu ta "Al-Basa’ir" ta shirya taron makokin shahadar Imam Hussain (a) tare da halartar gungun mata mabiya mazhabar Ahlul baiti -Bait (a) a dakin taro Sayyidush-Shuhada (a) a garin "Bartala" da ke a gabashin birnin Mausul na lardin Ninewa na kasar Iraki.
-
Rahoto Cikin Hotuna| An Gudanar Da Gagarumin Zaman Makoki Na Watan Muharram A Babban Birnin Kasar Jamus
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - Abna ya bayar da rahoton cewa, tare da halartar dinbin 'yan shi'a da musulmi mazauna kasar Jamus, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Husaini (a.s.) a cikin watan Muharram a Cibiyar Al’irshad a birnin "Berlin".
-
Rahoto Cikin Hotuna| An Gudanar Da Zaman Makokin Daren Takwas Ga Watan Muharram A Kudancin Kasar Labanon
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da zaman makoki a daren 8 ga watan Muharram tare da halartar dimbin mabiya mazhabar Ahlul Baiti (a.s) a Husainiyyar garin "Tulin" dake kudancin Lebanon.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Ashura A Garuruwan A Muhammad Rahimi, Sohri, Kalehbandi Da Dezhgah.
Wannan zaman makoki ya samu halartar Limamin Juma'a na Birnin Alishashr Hujjatul-Islam Hamidinejad, tare da shugaban ma'aikatar sallar Juma'a, a garuruwan Muhammad Rahimi, Sohri, Kalehbandi da Dezhgah da ke kewaye da birnin Alishashr Bushehr. (Juma Alishahr Imamat Institution)
-
Labarai Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Ashura A Husainiyar Imam Khumaini Qs
A daren jiya an gudanar da zaman farko makoki da juyayin Sayyid Aba Abdillahil-Husain (a.s) a Husainiyar Imam Khumaini (RA) da ke birnin Tehran tare da halartar Jagoran juyin juya halin Musulunci da sabon shugaban kasar Iran.