Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da jerin gwano na juyayin shahadar Imam Hussain (a.s.) a titunan Kampala babban birnin kasar Uganda tare halartar da dimbin mabiya addinin muslunci na mazhabar Ahlul Baiti (a.s.).
24 Yuli 2024 - 18:07
News ID: 1474250