Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: gungu na mayakan kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon sun halarci zaman makokin Sayyid Abbas As a zauren majalisar Sayyidish-Shuhada As da ke birnin Beirut, babban birnin kasar Lebanon.
15 Yuli 2024 - 10:48
News ID: 1472183