Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya habarta maku cewa: a kowane dare ana gudanar da zaman makokin Imam Husain (A.S) a cikin kwanaki goma na biyu na watan Muharram tare da halartar masoya da mabiya Ahlulbaiti As a cikin Haramin Imamain Askarain (A.S.) a birnin Samarra.
25 Yuli 2024 - 07:25
News ID: 1474366