Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya habarta maku cewa: an gudanar da zaman makoki da juyayin shahadar Imam Husaini (a.s) a cikin raneku goma na farkon watan Muharram tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi'a a Kauyen 'yan shi'a na "Al-Mazara" da ke yammacin lardin Homs na kasar Siriya.
25 Yuli 2024 - 06:52
News ID: 1474361