An gudanar da biki da shagulgulan girmama ‘yan jarida a taron shekara shekara na abokan aikin kamfanin dillancin labaran Ahlul-baiti (a.s.) - ABNA - wanda ya kasance a ranar Laraba 06 ga Agusta, 2024 tare da halartar Ayatullah Ridha Ramizani, babban sakataren majalisar Ahlul-Baiti (a.s.) ta duniya a zauren taron wannan majalissar da ke birnin Qum. A cikin wannan bikin, ayi nuni na littafin Mai taken: samfurin Amintacciyar Rayuwa a cikin yaren Swahili. Hoto: Hadi Cheharghani

9 Agusta 2024 - 13:50