Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya habarta maku cewa: a kowane dare ana ci gaba da gudanar da zaman makokin Imam Husaini a cikin kwanaki goma na biyu na watan Muharram tare da halartar mabiya mazhabar shi'a a Hussainiyar "Sayyidah Dau’a” a birnin Beirut babban birnin kasar Lebanon.
25 Yuli 2024 - 07:36
News ID: 1474367