Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Husain (AS) a daren ranar 18 ga watan Muharram tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi'a a Husainiyyar Karzikan" da ke kauyen Karzkan na kasar Bahrain.
25 Yuli 2024 - 07:49
News ID: 1474370