Kamfanin Dillancin Labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) - ABNA- ya habarta maku cewa: sojojin yahudawan sahyuniya na ci gaba da kai munanan hare-haren kan birnin Khan Yunus da ke kudancin zirin Gaza, kuma mutane da dama da suka hada da yara da mata sun mutu wasu kuma sun jikkata.
3 Agusta 2024 - 10:13
News ID: 1476262