24 Maris 2026 - 13:20
Source: ABNA24
Mutane Biyu Sun Mutu 8 Jikkata A Harin Bom A Rasha

Mutane 10 ne suka mutu tare da jikkata a wani fashewa a wani ginin da ke Sevastopol, 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Ma'aikatar agajin gaggawa ta Rasha, ta sanar da cewa, ana ci gaba da aikin ceto cikin dare bayan fashewar wani ginin da ke birnin Sevastopol. A cewar rahoton, mutane 2 ne suka rasa rayukansu, wasu takwas kuma suka jikkata a lamarin.

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha