Sabbin labarai
-
hidimaBidiyon Zanga-Zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinu A Marokko
Bidiyon Zanga-Zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinu A Marokko
-
hidimaBidiyoyin Zanga-Zangar Nuna Goyon Bayan Gaza A Biranen Turai
An gudanar da zanga-zanga a birane daban-daban na kasashen Turai domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu a zirin Gaza.
-
hidimaShekaru 21 Da Shahadar Sheikh Ahmed Yassin
A yau Asabar ne ake cika shekaru 21 da shahadar jagoran gwagwarmayar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas Sheikh Ahmed Yassin wanda jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kashe bayan ya gabatar da sallar asubahi.
-
hidimaBidiyon Wata Ganawar Jagora Da Sheikh Ahmad Yassin
Wannan bidiyon an yaɗa shi bisa munasabar zagayowar ranar shahadar Sheikh Ahmed Yassin, wanda ya kafa kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palastinu, Hamas
-
hidimaAn Shafe Dare Uku Ana Zanga-Zanga A Turkiyya Duk Da Gargaɗin Da Erdogan Ya Yi + Bidiyo
An kama mutane 343 bayan zanga-zangar da aka yi a daren jiya a Turkiyya
-
-
hidimaHizbullah: Ba Mu Da Alaƙa Da Harin Da Aka Kai Arewacin Falasdinu
Kungiyar Hizbullah ta jaddada kudurinta na cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta da kuma goyon bayan gwamnatin kasar Labanon wajen tinkarar wannan mummunan tashin hankali da yahudawan sahyuniya suke yi kan kasar…
-
hidimaGagarumar Zanga-Zangar Aka Tel Aviv Da Jerusalem Na Neman Kawo Ƙarshen Yaƙi Da Musayar Fursunoni
Rikici ya barke tsakanin sojojin yahudawan sahyoniya da masu zanga-zangar yahudawan sahyoniya a Tel Aviv
-
hidimaBidiyo Yadda Tankunan Sojojin Isra'ila Ke Shiga Gaza
Tankunan sojojin Isra'ila sun shiga zirin Gaza domin ci gaba da yaƙin kasa gaba da gaba tare Dakarun gwagwarmaya
-
hidimaFim Ɗin "Muawiyah", Aiwatar Da Tsarin Wahabiyawa / Karkatar Hankalin Masu Kallo Maimakon Ba Da Tarihin Gaskiya!
Masanan a taron binciken da feɗe Fim din Mu’awiyah sun yi la’akari da babbar manufar shirin da cewa ita ce tsarkake Banu Umayya da Mu’awiyah, da karkatar da tarihi wajen neman yaɗa akidar wahabiyanci, da kammala…
-
hidimaShugabannin Hamas 5 Da Falasdinawa 412 Sukai Shahada A Harin Isra'ila Na Yau
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu a Gaza ta sanar da cewa, ya zuwa yanzu mutane 412 ne suka yi shahada a hare-haren wuce gona da iri da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka zirin Gaza.
-
hidimaSojojin Isra'ila Sun Yi Wa Masallacin Al-Aqsa Ƙawanya
Sojojin Isra'ila Sun Yi Wa Masallacin Al-Aqsa Ƙawanya/Falasdinawa Sune Garkuwa Mai Ƙarfi Ga Wannan Wurin Mai Tsarki