Sabbin labarai
-
Muhimman LabaraiBidiyoyin Yadda Akai Jana'izar Shahidan Lebanon Fiye Da 100 A Kudancin Ƙasar
A yau ne aka binne gawawwakin shahidai fiye da 100 daga birnin Atairun da ke kudancin kasar Labanon wadanda suka yi shahada a harin Guguwar Aqsa da goyon bayan Gaza.