Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: A cewar gidan talabijin na 14 na gwamnatin yahudawa, a martanin da Amurka ta mayar ga hare-haren Iran masu faɗi, ta fara kwashe sansanoninta a yankin, inda ta mayar da jiragen yaƙi da jiragen dakon man fetur zuwa ga Isra’ila.
Haka kuma wani manazarcin harkokin soji da tsaro a gidan talabijin na 14 na gwamnatin mamaya, ya sanar da cewa Amurka a yanzu ba ta da ikon kare sansanoninta a yankin daga hare-haren Iran.
………….
Ra'ayinka