-
Iran Da Rasha Sun Fara Aikin Hadin Gwiwa Don Gano Sinadarin Lithium Na Iran
Kasashen Iran da Rasha sun fara hadin gwiwa don gano albarkatun lithium a Iran. Ya zuwa yanzu, an gano adadin wannan karafa a cikin lardunan Qum, Isfahan, da Semnan. Kwararru na Rasha da manyan dakunan gwaje-gwaje na kasar su ma sun shiga cikin wadannan binciken.
-
A Yau Ne Za A Fara Atisaye Karo Na 7 Na Haɗin Tsaro Belt 2025 + Bidiyo
Gamayyar atisaye Jiragen ruwan sojojin ruwa na China da na Rasha sun shiga yankin ruwan Iran domin fara atisayen hadin gwiwa domin karfafa tsaro
-
Ayatullah Dari NajafAbadi: Watan Ramadan Wata Ne Na Yaduwar Rahamar Ubangiji Da Buɗe Ƙofofin Gafara.
Mataimakin shugaban majalisar koli ta majalisar Ahlul-baiti (AS) ya fitar da sako tare da taya daukacin al'ummar musulmin duniya musamman ma al'ummar wannan yanki masu imani na zuwan watan mai alfarma watan Ramadan.
-
Manzon Allah (S.A.W) Ya Ce: “Mafificin Aiki A Cikin Watan Ramadan Shi Ne Nisantar Aikata Sabo”.
Manzon Allah (saww) yana cewa: "Akwai da yawa daga masu azumi, wadanda kawai basu da wani kasu na lada daga azuminsu sai ta yunwa da kishirwa".
-
Gudanar Da Taron Tunawa Da Annabi Isa (AS) A Jami'ar Ahlul-Baiti (AS) / Tabbatar Da Matsayin Iran Na Tarihi Da Goyon Bayan Addinan Ubangiji.
An gudanar da bukukuwan maulidin Annabi Isa (AS) a jami'ar Ahlulbaiti (AS) ta kasa da kasa tare da halartar Ayatullah Riza Ramazani babban sakataren majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya da Robert Lugal Archbishop na Toulouse na kasar Faransa.
-
Yau Majalissar Ahlul Bait As Ta Duniya Ke Cika 34 Da Kafawa
Majalisar Ahlul Baiti ta Duniya majalisa ce mai zaman kanta wacce aka kafa ta da nufin gabatar da addinin Musulunci da yada koyarwar Alkur'ani da Ahlul Baiti (AS) da karfafa hadin kan Musulunci da tallafawa mabiya Ahlulbaiti (as) a duniya,
-
Fassarar Wani Ɓangare Na Jawaban Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci: Wawayen Sun Ji Kamshin Tsire
Jagoran juyin juya halin Musulunci: Ina hasashen cewa, bullar wata kungiya mai karfi ma za ta faru a kasar Siriya
-
An Fara Horon Koyar Da Aikin Jarida Na Kasa Da Kasa A Birnin Qum
A yau Juma'a 20 ga watan Disambar 2024 ne aka fara gudanar da horon aikin jarida mai taken "Jaridar kasa da kasa" karkashin jagorancin Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Baiti (AS) na kasa da kasa - ABNA - a dakin taro na Kamfanin Dillancin Labarai na Abna da ke birnin qum.
-
An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Karo Na Hudu Na Masu Fafutukar Raya Al'adun Arbaeen
An gudanar da taron kasa da kasa na masu fafutukar raya al'adu na kasa da kasa karo na 4 a birnin Mashhad daga ranar 11 zuwa 13 ga watan Disamba tare da halartar mutane 300 na masu fafutukar al'adu, da masu Tabligi, da masu bincike, da kafofin watsa labarai da masu fafutukar a dandalin sada zumunta daga kasashen musulunci 10.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Taron Ganawa Da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran
Dubban jama'a daga sassa daban-daban a safiyar Laraba (11-december-2024) ne suka gana da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i a ginin Hussainiyar Imam Khumaini. A cikin wannan taro, Ayatullah Khamenei ya gabatar da jawabi kan abubuwan da ke faruwa a yankin bayan faduwar gwamnatin Bashar Asad a hannnun yan tawaye masu dauke da makami bisa jagorancin Amurka da Isra’ila.
-
Ci gaban Fassara Jawabin Jagora Danagne Da Abunda Ya Faru A Siriya Da Yankin Gaba Daya
Jagora: Bai Kamata A Gafala Da Makiyi Ba / Mun Gargadi Jami’an Siriya Kan Shirin Makiya
Gwamnatin Sahayoniya da Amurka sun rufe dukkan sararin samaniyar Siriya da hanyoyin kasa...
-
Ci gaban Fassara Jawabin Jagora Danagne Da Abunda Ya Faru A Siriya Da Yankin Gaba Daya
Yanayin Yadda Jami’an Iran Suka Kasance A Iraki Da Siriya Daga Bakin Jagora
Amma dangane da lamarin kungiyar ISIS. ISIS na nufin dukkan bam na haifar da rashin tsaro; Kungiyar ISIS tana nufin tada zaune tsaye a Iraki, tada zaune tsaye a Siriya, da hargitsa yankin, sannan ta zo kan babban hadafinta na karshe...
-
Ci gaban Fassara Jawabin Jagora Danagne Da Abunda Ya Faru A Siriya Da Yankin Gaba Daya
Jagora: Da Yardar Allah Gwagwarmaya Za Ta Kori Amurka Daga Yankin Gabas Ta Tsakiya
Shi dai wancen jahili manazarcin da bai san ma’anar gwagwarmaya ba, yana ganin cewa idan aka raunanar da gwagwarmaya to Iran din Musulunci ma za ta yi rauni! Ina mai cewa Iran tana karfi da iko kuma za ta kara karfi da izinin Allah.
-
Ci gaban Fassara Jawabin Jagora Danagne Da Abunda Ya Faru A Siriya Da Yankin Gaba Daya
Jagora: Matasan Siriya Masu Kishi Ne Za Su Kwato Yankunan Siriya Da Aka Mamaye
Matasan Siriya masu kishi ne za su kwato yankunan Siriya da aka mamaye - kada ku yi shakkar faruwar hakan- Amurka ba za ta samu wajen sa kafarta ba daidai da grubin gwandala, kuma da yardar Allah za a kori Amurka daga yankin ta hannun fagen gwagwarmaya.
-
Cikakken Bayanin Jagora Ga Taron Dubban Mutane Daga Sassa Daban-Daban Dangane Canjin Yanayin Da Yankin Gabas Ta Tsakiya Ya Shiga
Da farko dai, bai kamata a yi tantama ba cewa abin da ya faru a Siriya ya samo asali ne daga wani shiri na hadin gwiwar Amurka da yahudawan sahyoniya; Na'am, akwai wata kasa da ke makwabtaka da gwamnatin Syria ta taka rawar gani a wannan fage, kuma har yanzu tana taka rawa...
-
An Kashe Sojojin Yahudawa Dubu 13 A Yaƙin Da Suka Yi Da Hizbullah Da Hamas
Shugaban kwamitin amintattu na majalisar malaman musulmin kasar Lebanon: An Kashe Sojojin Yahudawa Dubu 13 A Yaƙin Da Suka Yi Da Hizbullah Da Hamas.
-
Amurka Ta Sake Ƙin Amincewa Da Ƙudurin Kwamitin Sulhu Na Dakatar Da Yaƙin Gaza
Amurka ta sake kin amincewa da kudurin da kwamitin sulhu na kasa da kasa wanda ya gabatar na tsagaita bude wuta nan take a Gaza.
-
Sakon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ga Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Ta Lebanon: Cikakken Goyon Bayan Iran Ga Gwagwarmaya
Hamas da Hizbullah da Iran sun tsaya tsayin daka kuma suna nan daram "Dukkanin sassan Iran sun tsaya tsayin daka wajen nuna goyon baya ga gwagwarmaya".
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Zaman Makokin Shahadar Sayyida Fatima Zahra (A.S) A Birnin Kum
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Sayyida Fatima Zahra (a.s) a babban masallacin juma'a na birnin Qum tare da halartar dinbin masoya Ahlulbaiti ma'abotan tsarki As Hoto: Hadi Cheharghani
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Zaman Makokin Ranar Shahadar Sayyida Fatima (S) A Hubbaren Sayyidah Ma’asumah (S).
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makoki ranar shahadar Sayyida Fatima Zahra (S) a hubbaren Sayyida Ma’asumah (S) da ke birnin Qum tare da halartar dinbin masoya Ahlul Baiti masu tsarki, tsira da amincin Allah su tabbata a gare su.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Makoki Kwanaki Goma Na Farko Na Shahadar Sayyidah Fatimah As A Husainiyyar Bani Fatimah Isfahan
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makoki na kwanaki goma na farko na tunawa da shahadar Sayyidah Fatimah As a Husainiyyar Bani Fatimah da ke birnin Isfahan tare da halartar dinbin jama'a daban-daban. Hoto: Pejman Ganjipur
-
Gwagwarmayar Tana Ci Gaba Duk Da Shahadar Sayyid Hasan Nasrullah / Mabiya Ahlul A Shirye Suke Su Sadaukar Da Rayuwarsu A Tafarkin Allah
Wannan bayanin ya fito daga bakin wata mahalarciyar wannan taro na girmama shahidan gwagwarmaya da aka gudanar a Iran wanda taron ya samu halartar baki daga sassa da dama na duniya wanda kamfanin dillancin labarai na Ahlul Bait As ABNA ya samu tattaunawa da su abinda ke biye wani tsakura ne tofa albarkacin baki da baƙin wannan taron su kayi dangane da tafarkin gwagwarmaya da kuma shahidan da ake samu akan wannan tafarki mai tsarki.
-
Sayyid Hasan Nasrullah Bawan Allah Ne Da Samun Kamarsa A Yanzu Zai Yi Wuya
Wannan bayanin ya fito daga bakin wani mahalarci taron girmama shahidan gwagwarmaya da aka gudanar a Iran wanda taron ya samu halartar baki daga sassa da dama na duniya wanda kamfanin dillancin labarai na Ahlul Bait As ABNA ya samu tattaunawa da su abinda ke biye wani tsakura ne tofa albarkacin baki da bakin wannan taron su kayi dangane da tafarkin gwagwarmaya da kuma shahidan da ake samu akan wannan tafarki mai tsarki.
-
Rahoton Hotuna Na Bikin Taya Murnar Samu Matsayin Ilimi Na Hujjatul-Islam Ga Dr. Abdul Karim Biazar Shirazi A Birnin Qum.
Rahoton Hotuna Na Bikin Taya Murnar Samu Matsayin Ilimi Na Hujjatul-Islam Ga Dr. Abdul Karim Biazar Shirazi A Birnin Qum.
-
Cikakken Bidiyon Harba Tauraron Dan Adam Guda Biyu Na Iran Zuwa Sararin Samaniya Tare Da Kafuwarsu A Mazauninsu A Samaniya
Wannan harba na’urar tauraron dan Adam shi ne yunkurin farko na kai da kai na kasar ta hanyar kerawa da harba tauraron dan adam zuwa sararin samaniya, wanda ake kallon abun wani muhimmin mataki a masana'antar sararin samaniyar Iran.
-
Rahoton Taron Tunawa Da Sayyid Hashem Safiyyuddin Da Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Gudanar + Hotuna Da Bidiyo
An gudanar da taron tunawa da Sayyid Hashem Safiyyuddin a harabar Imam Khumaini (RA) da ke hubbaren Sayyidah Ma’sumah (a.s) a birnin Qum.
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci: Dole Ne A Fahimtar Da Gwamnatin Sahyoniyawa Irin Karfi Da Himmar Da Al'ummar Iran Ke Da Shi
Jagoran ya ce: Dole ne a warware kuskuren kididdigar hasashen gwamnatin sahyoniyawa. Sun samu kuskuren lissafi dangane da Iran. Ba su san Iran ba, ba su san matasan Iran ba, ba su san al'ummar Iran ba, har yanzu ba su iya fahimtar karfi, iyawa, himma da kuma nufin al'ummar Iran yadda ya kamata. Dole ne mu fahimtar da su wadannan.
-
Rundunar Sojojin Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ta Sanar Da Shahadar Sojojin Samanta 4 Bayan Harin Da Isra’ila Da Amurka Suka Kai Iran A Daren Jiya
A cikin wata sanarwa da rundunar sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fitar ta sanar da shahadar mayakanta hudu a hare-haren na daren jiya.
-
Bidiyoyin Yadda Iran ta Karkabo Makaman Da Isra'ila Da Amerka Suka Harbo A Daren Jiya
Dangane da haka, yayin da hakan ke faruwa awanna yanayi ana jan hankalin Al’umma wajen bada hadin kai don wanzar da hadin kai da zaman lafiya, an kuma bukace su da su rika bibiyar labaran da suka shafi wadannan al'amura ta kafafen yada labarai na kasa, kada su kula da jita-jita na kafafen yada labarai na makiya.
-
Isra'ila Da Amerika Sun Ji Kunya Wajen Kaiwa Iran Hari A Daren Jiya Zuwa Safiya + Bidoyo
Sanarwar Sojin Tsaron Saman Iran Dangane Da Harin Da Isra’ila Ta Kai Kasar A Daren Jiya: Isra'la Da Amerika Sun Ji Kunya Wajen Kaiwa Iran Hari A Daren Jiya Zuwa Safiya + Bidoyo