Sabbin Dalibai sun gudanar da jarabawar share fagen shiga makarantun hauza na shekarar karatu ta 1404-1405 a masallacin Imam Hasan Askari (AS) da ke birnin Qum.
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlulbayt (AS) - ABNA - ya habarta cewa: an gudanar da jarabawar share fagen shiga makarantun hauza na shekarar karatu ta 1404-1405 a masallacin Imam Hasan Askari (AS) da ke birnin Qum.
Hoto: Hadi Chahaghani
Your Comment