Rahoto Cikin Hotuna | Na Yadda Aka Gudanar Da Taron Cika Kwana 40 Da Shahidan Yakin Iran Da Isra’ila A Birnin Qum

25 Yuli 2025 - 17:06
Source: ABNA24

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlulbayt (AS) - ABNA - ya habarta cewa: an gudanar an gudanar da taron cika kwana 40 da shahadar shahidan yakin Iran da Amurka da Isra’ila tare da tunawa da shahidan lardin Qum karo na hudu a harabar Imam Khumaini (RA) da ke makabartar shahidan Ali Ibn Jafar (AS) da ke birnin Qum, tare da halartar gungun jama'a na gwamnati da na sojoji da manyan jami'an gwamnatin kasar, da manyan jami'an gwamnatin Qum, da manyan jama'a daban-daban.

Hoto: Hadi Chahaghani

Your Comment

You are replying to: .
captcha