Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlulbayt (AS) - ABNA – ya habarta cewa: a wani yunƙuri na baya-bayan nan na hana kai kayan agaji a zirin Gaza, matsugunan Isra'ila sun tare manyan motocin da ke ɗauke da kayan agaji zuwa zirin Gaza.
Yadda Yahudawan Isra'ila Ke Hana Motocin Dakon Abinci Shiga Gaza
Your Comment