Rahoto Cikin Hotuna | Bukin Makon Difa’u Muqaddas a Haramin Sayyida Ma’asumah (AS)
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarta cewa: an gudanar da bukukuwan murnar zagayowar makon tsaro a safiyar yau Litinin 22 ga watan Satumban shekara ta 2025 tare da jawabin Ayatullah Sayyid Muhammad Saeedi mai kula da haramin Sayyida Fatima Masoumeh (a.s), Fathullah Miri, kwamandan dakarun IRGC Qum, da wasu daga cikin dakarun Qum, Shabestan Imam Khomaini Qs da ke cikin haramin Sayyidah Ma’asumah As.
Your Comment