Wannan shine bidiyon farko na harba makamai masu linzami na IRGC a karkashin barin wuta da hare-haren bama-bamai da gwamnatin Sahayoniya ta kawo mata a yaƙn kwana sha biyu da ya gabata.
Wannan bayanin kai tsaye na IRGC na yadda ta harba makamai masu linzami kan gwamnatin sahyoniyawa a lokacin da Isra'ila ke tsaka da kawo mata hari
Your Comment