11 Satumba 2025 - 00:03
Source: ABNA24
Labarai Cikin Hotuna : Na Ganawar Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Da Bakin Taron Hadin Kai A Tehran

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: a jiya an gudanar da taro tsakanin jami'an ma'aikatar harkokin wajen kasar da malamai da masana da suka halarci taron hadin kan musulmi na kasa da kasa karo na 39 wanda ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya halarta.

Your Comment

You are replying to: .
captcha