Bam din ya tarwatse ne a wata kasuwa da ke yankin na mabiya mazahabar Shi'a a wannan Jumma'a.
galibin dai wadanda harin ya rutsa mata ne da kuma yara kamar yadda wani likitan tiyata ya shidawa kamfanin dilnacin labaren AFP.
Tuni dai wani reshen kungiyar Taliban mai suna Jamaat-ul-Ahrar (JuA) ya yi ikirarin daukar alhakin kai harin.288