Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) –ABNA– ya habarta maku cewa: Majiyar diflomasiyya ta bayyana cewa, kasar Aljeriya na shirin gudanar da wani gagarumin taro tare da halartar kasashen larabawa bayan sallar Idi, da nufin samar da mafita ta hadin gwiwa domin shiga tsakanin dukkanin kasashen Larabawa wajen warware rikicin Gaza da kuma farfado da shirin zaman lafiya na Larabawa.

Aljeriya za ta gudanar da taro kan batun falasdinu bayan bayan sallar idi
Your Comment