10 Disamba 2021 - 18:55
Katoon / Na Wasu ƙasashen Larabawa Suna Gaggawar Daidaita Dangantaka Da Gwamnatin Sahayoniya!

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA - ya nakalto cewa, wasu kasashen larabawa na cikin gaggawa wajen daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawa da kuma yin shawarwari da gwamnatin sahyoniyawan na mamaya a fagage daban-daban kamar siyasa, tsaro, yawon bude ido, wasanni... Wannan batu dai ya zama batu na zane mai ban dariya na jaridar Al-Quds Al-Arabi ta kasa da kasa.