ABNA24 : Har ila yau ya kara da cewa; Iran tana taka rawa mai muhimmanci wajen tabbatar da kai da komowar makamashi da kuma tabbatar da tsaro da sulhu a cikin yankin gabas ta tsakiya.
Da yake Magana akan yakin da Saddam Hussain ya kallafa akan Iran, jakadan na Iran ya ci gaba da cewa; Amurka da wasu kasashe na yankin tekun pasha ne su ka bai wa Saddam taimako ta hanyoyi daban-daban.
342/