-
Bidiyo | Yadda Makamai Masu Linzami 4 Suka Sauka Kan Sansanin Sojan Saman Malik Faisal A Jordan
Abin ban sha'awa a cikin wannan lamari shi ne, ba wai kawai makamai masu linzami na tsaro masu tsada sun kasa fuskantar makaman Iran ba, a'a, sai dai ma da alama daya daga cikin makaman ya lalata nau’rar tsaro da kansa, domin bayan harba shi, ba a sake harba wani makami na tsaro daga na’urar ba.
-
Bidiyon Yadda Yemen Ta Kai Hari Filin Jirgin Saman Abha A Martani Ga Ta'addancin Saudiyya A Filin Jirgin Saman Sana'a
Bidiyon Yadda Yemen Ta Kai Hari Filin Jirgin Saman Abha A Martani Ga Ta'addancin Saudiyya A Filin Jirgin Saman Sana'a
-
Bidiyo | Yadda Aka Gudanar da Jana'izar Alamtawa Na Jagora Shahidin Al'umma Da Iyalinsa A Kargil, Indiya
Bisa Rahoton Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) - ABNA - Yankin Kargil a Indiya, ta hanyar gudanar da jana'izar alamtawa na jagora shahidin al'umma, ta sake nuna soyayyar zuciyarta ga juyin juya halin Musulunci, kuma ta sabunta mubaya'a ga sabon jagora Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene'i.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Sheikh Al-Karbala'i Ya Jagoranci Sallah Ga Gawa Mai Tsarki Ta Shahid Imam Khamene'i A Haramin Karbala
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Wakilin Marja’iyyar Alawiyyah a Iraki kuma mai kula na shari'a na haramin Husaini, Sheikh "Abdul-Mahdi Al-Karbala'i," ya jagoranci masu sallah, da sallar jana'iza a kan gawar mai tsarki na Imam Jagora Shahid Sayyid Waliyil Amr "Ali Khamene'i" (Allah Maɗaukaki Ya yarda da shi) a farfajiyar haramin Husaini mai tsarki a birnin Karbala.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Yadda Aka Zuba Furanni A Kan Gawar Imam Shahidi Mai Tsarki A Haramin Hazrat Abbas (A.S)
Rahoto Cikin Bidiyo | Yadda Aka Zuba Furanni A Kan Gawar Imam Shahidi Mai Tsarki A Haramin Hazrat Abbas (A.S)
-
Bidiyon Farko Na Hussainiyar Imam Khomeini (R.A) Bayan Hare-Haren Amurka Da Isra'ila
Shafin ofishin jagora mai girma ya fitar da bidiyon farko na girman barna da lalacewar Hussainiyar Imam Khomeini (R.A) a cikin gidan Jagora.
-
Bidiyo | Halartar Miliyoyin Al’umma A Taron Janazar Jagora Shahidi A Titunan Da Ke Kusa Da Masallacin Jamkaran Mai Tsarki
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Masoya jagora shahidin juyin juya halin Musulunci, bayan sallar jana'iza a kan gawar "Shahidin Iran," sun yadu da yawa a titunan da ke kusa da masallacin Jamkaran mai tsarki.
-
Bidiyon | Yadda Aka Gudanar Da Sallar Jana'iza A Kan Gawa Mai Tsarki A Masallacin Jamkaran, Wurin Keɓe Na Jagora Da Jagoran Al'umma
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Ayatullahil-Uzma Jawadi Amuli, bayan halartarsa masallacin Jamkaran mai tsarki, ya yi sallar jana'iza a kan gawar shahidin jagoran juyin juya halin Musulunci.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Na Isar Gawa Mai Tsarki Ta Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Qom
Rahoto Cikin Bidiyo | Na Isar Gawa Mai Tsarki Ta Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Qom DOmin Gudanar Da Sallah Da Ziyara Da Rakiya A Safiyar Gobe Kamar Yadda Gwamnan Birnin QOm Ya Fada Za'ai Sallar Jana'izar Gobe Da Safe Da Karfe 6 Na Safe A Masallacin Jamkaran
-
Bidiyoyin | Shigowar Motar Da Ke Dauke Da Gawar Jagora Shahidi Da Shahidan Iyalinsa Zuwa Hanyar Rakiyar Jana'izar Tehran
Motar da ke dauke da gawar shahidin jagoran juyin juya hali da shahidan iyalinsa, tare da rera taken "Labbayka ya Hussain" daga baukanan masu makoki, ta shiga hanyar rakiyar jana'izarsa a titin Azadi.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Yadda Gawar Jagora Shahidin Juyin Juya Hali Ta Isa Filin Sallah Na Imam Khomeini (R.A)
An isar da gawar jagora shahidin juyin juya hali, Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i (R.A), zuwa filin sallah na Imam Khomeini (R.A). An fara shirin bankwana da "Shugaban Shahidai na Iran" da yammacin ranar Alhamis, bayan sallolin Magrib da Isha, tare da taron bankwana da gungun iyalan shahidai na yaƙe-yaƙe na biyu da na uku, da iyalan shahidai na ofishin jagora mafi girma, da iyalan shahidai na rundunar Waliyul-Amr, a "Wurin Shahada na Imam Shahidi." An shirya fara ayyukan bankwana da za su ɗauki kwanaki biyu da gawar jagora shahidin juyin juya hali, tun daga safiyar ranar Asabar, tare da halartar masu juyayi daga sassan ƙasar a filin sallah na Tehran.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Yadda Titunan Bagadaza Suka Kasance A Gab Da Taron Jana'izar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Iraki
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: An ƙawata titunan birnin Bagadaza babban birnin Iraki da hotunan Shahid Imam Sayyid Ali Khamene'i a gab da gudanar da taron jana'izar gawar shahidin jagoran juyin juya halin musulunci Irakin
-
Rahoto Na Lokutan Shigowar Jami'an Kasashen Waje Zuwa Tehran Don Bankwana Da Jagora Shahidin Juyin Juya Hali + Bidiyoyi
Jami'an waje daga kasashe daban-daban na duniya tun daga safiyar yau Juma'a sun shigo filin jirgin sama na kasa da kasa na Mehrabad domin bankwana da jagora shahidin juyin juya hali.
-
Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Gobarar Wuta Ta Kashe Aƙalla Mutane 14 A Indiya
Aƙalla mutane 14 sun mutu sakamakon gobarar wuta da ta tashi a wata cibiyar ilimi da kuma wani kantin sayar da dabbobin gida a yankin "Aliganj Lucknow" a arewacin Indiya.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Taron Miliyoyin Al’ummar Yemen Domin Yin Allah-wadai Da Cin Mutuncin Trump Ga Makka Mukarrama
Rahoto Cikin Bidiyo | Taron Miliyoyin Al’ummar Yemen Domin Yin Allah-wadai Da Cin Mutuncin Trump Ga Makka Mukarrama
-
Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Hizbullah A Karon Farko Ta Kakkabo Jirgin Heron
Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Hizbullah A Karon Farko Ta Kakkabo Jirgin Heron
-
Jagora: Zuciyata Ta Kone Da Shahadar Raisi
Jagora: Ba A San Darajar Shahidi Raisi Da Bai San Gajiya Ba + Bidiyo
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya habarta cewa: A ranar tunawa da shahadar Ayatullah Sayyid Ebrahim Raisi, jama'a sun furta wasu kalamai ga wannan shahidi na hidima, kuma sun girmama tunawa da shi.
-
Bidiyon Yadda Jiragen Ruwan Iran Farautar Manyan Jirgin Ruwan Amurka A Tekun Farisa
Ku kalli yadda jiragen ruwan sojojin ruwan Amurka ke shan kashi da kaskanci inda su kai arangama da jiragen masu tsananin sauri na Iran a cikin ruwan Tekun Farisa. A wanna bidiyo za ku yadda jiragen Amurka ke sheka gudun tserewa daga tekun Fraisa su kum ajiragen Iran na bin su a baya a gefensu suna son shawo kansu.
-
Bidiyon Yadda Al'ummar Karachi Pakistan Sukai Taron Tunawa Da Shahid Sayyid Khamene'i
Bidiyon Yadda Al'ummar Karachi Pakistan Sukai Taron Tunawa Da Shahid Sayyid Khamene'i
-
Labarai Cikin Bidiyo | Na Harin Da Jirgin Marasa matuki Na Hizbullah Kan Sojojin Isra'ila
A harin da Hizbullah ta kai da wani ƙaramin jirgin sama maras matuƙi kan sojojin Isra'ila yayin da suke kai wadanda suka ji rauni zuwa wani jirgin sama mai saukar ungulu ta kashe soji ɗaya da jikkatar wasu shida.
-
Labarai Cikin Bidiyo | Na Tarukan Dare Na Al'ummar Iran A Dare Na 57 Da Shahadar Jagora
Al'ummar Iran na ci gaba da raya darare da fitowa a filin dandali biranensu don nuna baƙin cikinsu da rasa jagora da goyon bayan ga shugabannin ƙasar a dare na 57.
-
Labarai Cikin Bidiyo | Na Tarkon Dakarun Hizbullah Suka Danawa Sojojin Isra’ila A Birnin Dayyibah Da Ke Labanon
Labarai Cikin Bidiyo | Na Tarkon Dakarun Hizbullah Suka Danawa Sojojin Isra’ila A Birnin Dayyibah Da Ke Labanon
-
Dakarun Hizbullah Na Ci Gaba Da Arangama Mai Tsanani Da Sojojin Isra'ila + Bidiyoyi
Hizbullah ta shammaci Isra'ila da harba jirgin maras matuƙi da ke ɗauke da tsarin na'urar gani da bincike tare da bibiya da baza a iya ganinsa ba a karon farko.
-
Bidiyon Yadda Jirgin Yaƙin Ruwan Amurka Ya Tsere Daga Mashigar Hurmuz
Wannan faifan bidiyo na nuna yadda babban jirgin ruwan Amurka ya tsere bayan gargadin sojojin ruwa na IRGC daga gabashin mashigar Hormuz. An samu wasu rahotannin da ke cewa an ga wasu jiragen dakon mai guda biyu na Pakistan juya daga wucewa daga mashigar Hormuz.
-
Bidiyo: Soyayya Maras Iyaka Tsakanin Wani Yaron Kenya Ga Jagora
A wani taro da aka gabatar a Kenya an bayyana soyayya marar iyaka ga jagora inda cikin tarin aka ga wani yaro karami yana sumbatar Hoton Jagora Shahid.
-
Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Al'ummar Turkiyya Suka Fito Domin Nuna Goyon Bayansu Ga Iran
Al'ummar Turkiyya sun yi tattaki da taro, suna masu nuna goyon bayansu ga al'ummar Iran a kan Amurka da gwamnatin Sahayoniya.
-
Bidiyon Yadda Al’ummar Iran Su Kai Bankwana Da Kwamandansu Sayyid Musawi
Bayan shahadar Sayyid Abdurrahim Musawi Al’ummar Qom sun jaddada ci gaba da tafarkin shahidai daga tsatson zuciyarsu da rayukansu a yayin taron bankwana da gawar shahidin mai tsarki a harami mai tsarki na Sayyida Fatima Ma’asumah As da Raudar Imam Zadeh Musal Mubarqa’a.
-
Iran: Zuwa Yanzu Sojojin Ƙasar Sun Harbo Jiragen Yaƙin Amurka 154 + Bidiyo
Dakarun Iran sun harbo jiragen yaƙin Amurka nau'in MQ9 guda biyu da makaman Rundunar Sojan Sama a Shiraz.
-
Bidiyo: Yadda Isra'ila Ke Dankwafe Masu Zanga-Zanga
Isra'ila na ci gaba da danne masu zanga-zanga a yankunan su, babu shakka cikin tashin hankali !!.
-
Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nuna Goyon Bayan Dakarun Iran A Marvdasht, Fars
A cikin tarukan da ake gabatarwa don juyayin shahadar Jagora da sauran shahidai na watan Ramadan al'ummar Marvdasht, Fars sun taru domin sake jaddada mubaya'arsu ga jagoran juyin juya hali, Imam Sayyid Mujtaba Husaini Khamenei (Md) da tabbatar da biyayyarsu da taimakawa ga ƙoƙari da sadaukarwa na mayakan ƙasar. A daren ashirin da shida na yaƙi.