Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlulbaiti (as) - ABNA - ya habarta cewa: a yau ne majiyoyin yada labarai na kasar Yemen suka sanar da isowar jirgin farko na jirgin saman kasar Yemen zuwa filin jirgin saman birnin Sana'a, dauke da fasinjoji 136 bayan an gyara shi.
Your Comment