Wannan itace Wakar "Ya Iran, da Hajj Mahmoud Karimi ya rera a lokacin zaman makokin daren Ashura a gaban Jagoran juyin juya halin Musulunci a Husainiyar Imam Khumaini (RA).

Jagoran juyin juya halin Musulunci, yace ga Malam Mahmud Karimi, a daren yau: Idan ba ku gaji ba, ku yi mana wakar "Ya Iran"!
Your Comment