15 Mayu 2025 - 16:21
Source: ABNA24
Bidiyon Labarin Wani Gari Amintacce Da Ya Faɗa Hannun Kisan Kiyashin Yahudawa

Bisa tunawa da ranar Nukba an tsara wani hakikanin labarin na wani kauye mai zaman lafiya da ya fada hannun kisan kiyashi da kabilanci a ranar Nukba a 1948. In da aka lalata gidaje tare da raba mutane da muhallansu. Wannan shirin yana nuna hakikanin abinda ya faru sabanin gurɓataccen labarin da ake yaɗawa ba don kore gaskiya.

Your Comment

You are replying to: .
captcha