Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul Baiti (AS) - ABNA - ya habarta cewa: Hukumomin Amurka sun sanar da cewa wani karamin jirgin sama ya fado a wani yanayi mai cike da hazo a wani yanki na birnin San Diego a safiyar yau Alhamis da safe agogon kasar, lamarin da ya yi sanadin kona gidaje kusan 15 da motoci da dama tare da kauracewa daga gidajen zama dayawa.
Hadarin jirgin sama a San Diego, Amurka; gidaje da motoci su kama da wuta tare da kauracewa gidaje da yawa
Your Comment