13 Yuni 2025 - 23:01
Source: ABNA24
Iran Tana Ci Gaba Da Ruwan Wuta Kan Isra'ila Cikin Sa'o'in Da Suka Gaba + Bidiyoyi

Iran ta fara mayar da martani kan wuraren Isra'ila da makamai masu linzamin biyo bayan zaluncin gwamnatin Isra'ila da ke kashe yara

Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahlulbayt (As) - ABNA - ya habarta cewa: An harba makamai masu linzami na hypersonic 100 a karon farko na maida martani ga Isra'ila.

An harba makamai masu linzami daga Shiraz da Isfahan

An kai hare-haren kan ma'aikatar yakin yahudawan sahyoniya da hasumiyar sadarwa ta Tel Aviv

Sama da kasashe 10 ne ke taya kariya ga gwamnatin sahyoniyawa!

Labari da rahotanni na nuni da cewa wasu makamai masu linzami da Iran ta harba a Tel Aviv sun kai hari a hedkwatar ma'aikatar tsaron yahudawan sahyoniya.

Bayan wani sabon guguwar makamai masu linzami na Iran sun nufi Tel Aviv wanda anga Hotunan kai tsaye daga birnin Tel Aviv na nuni da cewa tana kokarin kunna na'urorin kariya daga gwamnatin sahyoniyawa a lokaci guda tare da sabbin hare-haren makamai masu linzami na Iran.

Kafofin yada labarai na Ibraniyawa da Reuters A hare-haren kuma Iran ta lalata Hasumiyar sadarwar Isra'ila Tare da kai hari kan tashar nukiliyar Dimona.

Your Comment

You are replying to: .
captcha