18 Yuni 2025 - 00:55
Source: ABNA24
Bidiyo | Yadda Dakarun Farin Kaya Suka Kame Sojojin Hayar Gwamnatin Sahyoniyawa A Birnin Tehran

Wadannan sojojin hayar sun yi kokarin sanya babban birnin kasar cikin halin rashin tsaro ta hanyar harba jirage marasa matuka a sassa daban-daban na Tehran.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: dakaru masu farin kaya na a cikin tawaga ta Basij na ci gaba da kame wasu sojojin hayar gwamnatin sahyoniyawa a yankuna daban-daban na birnin da kewaye ba dare ba rana. Wadannan sojojin hayar sun yi kokarin sanya babban birnin kasar cikin halin rashin tsaro ta hanyar harba jirage marasa matuka a sassa daban-daban na Tehran.

Your Comment

You are replying to: .
captcha