-
Isra'ila Ta Kai Hare-Hare 12 A Yamen + Bidiyo
Majiyar Yaman: Ya zuwa yanzu Isra'ila ta kai hare-hare 12 kan tashoshi 3 da ke tashar jiragen ruwa na Hodeidah sannan an kai wasu harin bama-bamai a birnin Hodeidah.
-
Bidiyon | Jana'izar Shahidi Hussein Khalil Mansour "Gharib" A Garin Aitarun Dake Kudancin Kasar Lebanon
Bidiyon | Jana'izar Shahidi Hussein Khalil Mansour "Gharib" A Garin Aitarun Dake Kudancin Kasar Lebanon
-
Yamen Ta Kai Hari Isra’ila Da Jirage 4 Marasa Matuki + Bidiyo
Sojojin Yaman sun kai farmakin da jiragen yaki marasa matuka guda 4 kan gwamnatin Sahayoniya
-
Bidiyon Rahoton Tashar Karbala Kan Rufe Taron Kafafan Yada Labarai Na Biyu: "Mu 'Ya'yan Husaini (AS) Ne"
Bidiyon Rahoton Tashar Karbala Kan Rufe Taron Kafafan Yada Labarai Na Biyu: "Mu 'Ya'yan Husaini (AS) Ne"
-
Bidiyon Yadda Rundunar Qassam Sun Halaka Sojojin Isra'ila 4
Dakarun Qassam, reshen soji na Hamas, sun kai hari kan tankar Merkava na Isra'ila a wani samame da suka kai a arewacin zirin Gaza. Fashewar tankar yayi sanadin kashe sojojin Isra'ila hudu. Wannan aikin wani bangare ne na jerin ayyuka da suka sawa suna "Sandar Musa".
-
Isra'ila Ta Kai Hari A Kudancin Lebanon + Bidiyo
Majiyoyin labarai sun ba da rahoton wani sabon hari da jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai a garin Ain Baal da ke kudancin kasar Lebanon.
-
Bidiyon Yadda Yamen Ta Caɓa Ado Murna Ga Maulidin Annabi Muhammad Sawa
Babban birnin ƙasar Yemen Sana'a ta kayata ado da kyalle kore mai ban sha'awa. Inda Al'ummar kasar Yemen ke gudanar da bukukuwan zagayowar ranar haihuwar manzon Allah tsarki da tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi.
-
Bidiyon Yadda Iran Ta Fara Kai Harin Martani Ga Isra'ila Sa'i Ɗaya Da Lokacin Da Isra'ila Ke Kaiwa
Wannan bayanin kai tsaye na IRGC na yadda ta harba makamai masu linzami kan gwamnatin sahyoniyawa a lokacin da Isra'ila ke tsaka da kawo mata hari
-
Bidiyon Yadda Falasɗinawa Suka Gudanar Da Maulidin Annabi Muhammad Sawa A Masallacin Qudus
Bidiyon Yadda Falasɗinawa Suka Gudanar Da Maulidin Annabi Muhammad Sawa A Masallacin Qudus
-
Bidiyoyin Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Shahidan Yamen
Daga cikin wadanda su kai shahada akwai Firayim Minista, da Ministan Yada Labarai, Ministan Lafiya, Ministan noma, Ministan Harkokin Waje, Ministan Shari'a, Ministan Tattalin Arziki, da Sakataren Gwamnatin Yaman a wannan harin. A yau an gudanar da gagarumin jana'izar shahidan kasar Yemen wannan dinbin al'ummar kasar Yemen da sojojin kasar suka gabatar.
-
Juyayin Shahadar Imam Hasanul Askary As + Bidiyo
8/Rabi’ul Auwal 260h; A irin wannan rana ne shahadar Imam Hasanul Askary As Ta kasance Imami na 11 cikin jerin Imamai jagorori da Manzon Rahama Muhammad SAWA ya barwa al’ummar sa domin suyi koyi dasu don su samu tsira duniya da lahira a bayansa.
-
Mayakin Gwagwarmayar Hizbullah Ya Yi Shahada A Harin Da Isra'ila Ta Kai A Kudancin Lebanon + Bidiyo
Wani dan gwagwarmayar Hizbullah ya yi shahada a wani hari da jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai a garin "Sir al-Gharbiyah" kudancin Lebanon + bidiyo
-
Al'ummar Kasar Lebanon Sun Fito Kan Tituna Domin Nuna Goyon Bayansu Ga Kungiyar Hizbullah Da Gwagwarmaya + Bidiyo
Batun kwance damara na kungiyar Hizbullah ya sake tasowa a cikin tattaunawar siyasa da shawarwarin diflomasiyya na kasar Labanon, al'ummar Lebanon dai na daukar wannan shiri a matsayin makirci na yahudawan sahyoniya.
-
Saraya Al-Quds Ta Fitar Da Faifan Bidiyo Na Sojan Isra'ila Da Aka Yi Garkuwa Da Su Kafin A Rasa Sadarwa Da Shi
Dakarun Saraya Al-Quds, reshen sojojin kungiyar Jihad Islami, ta fitar da faifan bidiyon da ta ce shi ne hoton bidiyo na karshe na sojan Isra'ila Rom Barslavsky da aka yi garkuwa da shi, kafin a rasa sadarwa da shi da wadanda suke tsare da shi, sakamakon hare-haren da Isra'ila ta kai a wani yanki na zirin Gaza.
-
Bidiyo | Yadda Iran Ta Kai Harin Kan Cibiyar Weizmann, Cibiyar Da Ke Bincike Wajen Kisan Yara
Kai hari kan cibiyar Weizmann yana nufin lalata cibiyar binciken kisan yara.
-
Sojojin Isra'ila Sun Kai Hari Kan Jirgin Ruwan Handala Da Kwace Shi + Bidiyo
Sojojin Isra'ila sun kwace jirgin ruwan Handala da ke kan hanyarsa ta zuwa Gaza daga Italiya. Jirgin ya tashi zuwa wannan tsibiri da nufin karya kawayen da aka yi wa Gaza.
-
Menene Nasarorin Harba Tauraron Dan Adam Nahid 2 Ga Iran?
Iran Ta Harba Tauraron Dan Adam Mai Suna (Nahid 2) Cikin Nasara + Bidiyo
Kewara da harba wannan tauraron dan adam mai nauyin kilogiram 110 na daya daga cikin muhimman matakai na masana'antar sararin samaniyar Iran wajen sadarwar tauraron dan adam, samar da tsarin tauraron dan adam mai tsayin kasa (LEO) da tsayin sama (GEO).
-
Bidiyon Yadda Iran Ta Kori Jirgin Dakon Kayan Amurka Daga Yankin Takun Ta
Wani jirgin sama mai saukar ungulu na dakarun ruwan Iran ya gargadi wani jirgin ruwan Amurka inda ya hana shi shiga yankin ruwan Iran.
-
Bidiyon Yadda Dakarun Yamen Suka Kai Hari Da Nutsar Da Jirgin Eternity C
Sojojin Yaman sun kuma fitar da bidiyon hari da nutsar da jirgin Eternity C, wanda ke da alaka da yahudawan sahyoniya bayan sun yi gargadi da kuma kwashe ma'aikatan jirgin sun nutsar da shi a cikin tekun Bahri Maliya.
-
Jagora: Malam Karimi Ku Rera Mana Waƙen "Ya Iran" + Bidiyo
Jagoran juyin juya halin Musulunci, yace ga Malam Mahmud Karimi, a daren yau: Idan ba ku gaji ba, ku yi mana wakar "Ya Iran"!
-
Kanar Al-Watiri: Daruruwan Shugabannin Isra'ila Ne Aka Kashe A Harin Iran Kan Isra'ila + Bidiyo
Kanar Rashad Al-Watiri, wani sojan kasar Yemen kuma kwararre kan dabarun soji, ya shaidawa gidan talabijin na Channel 3 cewa: Idan da yakin ya dauki kwanaki 30, da an shafe Isra'ila gaba ɗaya.
-
Bidiyo | Yadda Dakarun Farin Kaya Suka Kame Sojojin Hayar Gwamnatin Sahyoniyawa A Birnin Tehran
Wadannan sojojin hayar sun yi kokarin sanya babban birnin kasar cikin halin rashin tsaro ta hanyar harba jirage marasa matuka a sassa daban-daban na Tehran.
-
Bidiyo | Yadda Aka Kame Wani Ɗan Leƙen Asirin Ƙasar Waje A Cibiyar Makamashin Nukiliyar Bushehr
Dakarun leken asiri na IRGC suka gano shi tare da kama shi.
-
Bidiyon | Yadda Gungun Makamai Masu Linzami Na Iran Suka Shiga Yankunan Da Aka Mamaye
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti ta kasa da kasa ABNA ya bayar da rahoton cewa: wasu gungun makamai masu linzami da dama sun shiga yankunan da aka mamaye bayan an harba su daga sassa daban-daban na kasar Iran.
-
Iran Tana Ci Gaba Da Ruwan Wuta Kan Isra'ila Cikin Sa'o'in Da Suka Gaba + Bidiyoyi
Iran ta fara mayar da martani kan wuraren Isra'ila da makamai masu linzamin biyo bayan zaluncin gwamnatin Isra'ila da ke kashe yara
-
Jiragen Ƴanci 5 Da Isra'ila Ta Hana Su Kaiwa Ga Gaza + Bidiyo
Isra'ila Ta Dakatar Tare Da Kame Jirgin Ruwan Madleen
-
Bidiyon Yadda Aka Buɗe Kamfanin Labaran ÀBNA A Nahiyar Afirka Ghana
Bidiyon Yadda Aka Buɗe Kamfanin Labaran ÀBNA A Nahiyar Afirka Ghana
-
Bidiyon Yadda Mabiya Ahlulbaiti AS Suka Gudanar Da Sallar Idi A Ghana
Bayan kammala sallar Idi, Sheikh Bansi ya gabatar da hudubar Idi da harshen Hausa, inda ya mayar da hankali kan halin da al’ummar Falasɗinu ke ciki a halin yanzu.
-
Bidiyon Yadda Wani Jirgin Ruwa Na Dakon Kaya Ya Nutse A Tekun Indiya
Wani babban Jirgin ruwa dauke da kwantenoni masu hadari ya nutse a gabar tekun Indiya
-
Bidiyon Mummunan Tarko Da Qassam Suka Wa Sojojin Isra'ila A Jabaliya
Dakarun Qassam sun kai farmaki a gabashin sansanin Jabalia kan sojojin Isra'ila tare da yi masu mummunar barna.