11 Nuwamba 2025 - 20:53
Source: ABNA24
Bidiyon Yadda Aka Gudanar Da Ranar Shahidai Labanon

Rahoton daga wajen gagarumin taron bikin "Ranar Shahidai" a Beirut

Yau ce "Ranar Shahidai" a Lebanon, kuma mutanen Beirut da mayakan Hizbullah suna gudanar da wani shiri na musamman don girmama shahidan da suka yi gwagwarmaya.

Sheikh Naim Qassem shi ma bisa wannan munasaba ya gabatar da jawabi a wannan taro.

Your Comment

You are replying to: .
captcha