Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: Kakakin Rundunar Sojin Yaman: Rundunar Sojojin Yaman ta kai wani samame da jirage marasa matuka guda 4, 3 daga cikinsu an kai sun ne filin jirgin saman Ramon da ke yankin "Ummul-Rishrash" (Eilat).
Har ila yau jirgin mara matuki na hudu ya yi nasarar afkawa wani muhimmin wurin sojoji da yake a yankin Negev a kasar Falasdinu da aka mamaye. A cewarsa aikin ya cimma hadafinsa cikin yardar Allah.
Your Comment