Mabiya addinin Musulunci sun gudanar da bukukuwan Bikin Maulidin Manzon Allah (SAW) a Masallacin Al-Aqsa, inda suka taru a harabar masallacin Al-Aqsa da ke birnin tare da rera waƙoƙin yabon Annabi Sallallahu Alaihi Waalihi don nuna murnarsu da zagayowar ranar da sks haifi Annabi Muhammad Sawa.
Bidiyon Yadda Falasɗinawa Suka Gudanar Da Maulidin Annabi Muhammad Sawa A Masallacin Qudus
Your Comment