Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya kawo maku cewa: an gudanar da jana'izar shahidan mai albarka, kuma mayaka a kan hanyar zuwa birnin Kudus Hussein Khalil Mansour "Gharib" a garin Aitarun da ke kudancin kasar Lebanon.
Bidiyon | Jana'izar Shahidi Hussein Khalil Mansour "Gharib" A Garin Aitarun Dake Kudancin Kasar Lebanon
Bidiyon | Jana'izar Shahidi Hussein Khalil Mansour "Gharib" A Garin Aitarun Dake Kudancin Kasar Lebanon
Your Comment