Babban taron tunawa da zagayowar ranar shahadar Sayyid Hasan Nasrallah da Sayyid Safiyudden musamman daliban kasa da kasa da ke karatu a jami’o’in Iran a jami'ar Tehran, wanda cibiyar kula da al'adu ta daliban kasa da kasa ta gudanar a ranar Talatar da ta gabata a tsangayar koyar da shari'a da ke zauren Sheikh Ansari na jami'ar Tehran.


















Your Comment